Vous-êtes ici: AccueilActualités2021 03 18Article 449726

BBC Hausa of Thursday, 18 March 2021

Source: BBC

Shugaban Tanzania John Magafuli ya mutu

Mataimakin Shugaban ƙasar Samia Suluhu ne ta tabbatar da mutuwar shugaban Mataimakin Shugaban ƙasar Samia Suluhu ne ta tabbatar da mutuwar shugaban

Shugaban Tanzania John Magafuli ya mutu.

Mataimakin Shugaban ƙasar Samia Suluhu ne ta tabbatar da mutuwar shugaban cikin wata sanarwa da aka sanar a kafar yaɗa labaran ƙasar.

A cewar mataimakin shugaban, Mista Magafuli ya mutu ne da yammacin ranar Laraba a asibitin Mzena da ke Dar es Salaam.