Vous-êtes ici: AccueilAfriqueBBC2021 03 12Article 449607

BBC Hausa of Friday, 12 March 2021

Source: BBC

Sai an je Italiya za a karkare wasan Man United da AC Milan

United ce ta fara cin kwallo ta hannun Amad Diallo United ce ta fara cin kwallo ta hannun Amad Diallo

Manchester United ta tashi 1-1 a wasan zagayen farko a gasar zakarun Turai ta Europa League ranar Alhamis.

United ce ta fara cin kwallo ta hannun Amad Diallo, kuma na farko da ya ci wa kungiyar da ya fara buga wa tamaula.

Daf da za a tashi wasa ne Milan ta farke ta hannun Simon Kjaer.