Vous-êtes ici: AccueilAfriqueBBC2021 03 15Article 449664

BBC Hausa of Monday, 15 March 2021

Source: BBC

'Yan bindiga sun sace ɗaliban firamare a Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da sace ɗaliban firame da malamansu a jihar Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da sace ɗaliban firame da malamansu a jihar

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da sace ɗaliban firame da malamansu a jihar.

An sace ɗaliban ne a makarantar firamare ta Rema da ke Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari.

Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Kaduna, Samuel Aruwan, shi ne ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwa.

Sai dai ya zuwa yanzu hukumomi ba su bayyana adadin mutanen da aka sace ba daga makarantar.

Akwai ƙarin bayani nan gaba kaɗan...