Vous-êtes ici: AccueilAfriqueBBC2021 05 14Article 450770

BBC Hausa of Friday, 14 May 2021

Source: BBC

A Portugal za a yi wasan karshe na Champions League

Za a gudanar da wasan karshe na Champions League tsakanin Chelsea da Manchester City a Portugal Za a gudanar da wasan karshe na Champions League tsakanin Chelsea da Manchester City a Portugal

Za a gudanar da wasan karshe na Champions League tsakanin Chelsea da Manchester City a Portugal inda 'yan kallo 6,000 daga kowacce kungiya za su halarce shi.

Wasan da za a fafata ranar 29 ga watan Mayu, an mayar da shi birnin Porto na kasar Portugal daga kasar Turkiyya sakamakon kullen korona.