Vous-êtes ici: AccueilActualités2021 06 07Article 451164

BBC Hausa of Lundi, 7 Juin 2021

Source: BBC

TB Joshua: Fitaccen mai wa'azin Kiristocin nan dan Najeriya ya rasu

Fitaccen faston Najeriya TB Joshua ya mutu Fitaccen faston Najeriya TB Joshua ya mutu

Fitaccen mai wa'azin Kiristocin dan Najeriya TB Joshua ya mutu.

Wata sanarwa da cocinsa mai suna The Synagogue Church Of All Nations (SCOAN) ta fitar da safiyar Lahadi ta tabbatar da mutuwar Fasto Joshua.