Vous-êtes ici: AccueilActualitésPolitique2021 05 16Article 450818

BBC Hausa of Sunday, 16 May 2021

Source: BBC

Yan Real da za su kara da Athletic ran Lahadi

Yan wasan kungiyar Real Madrid Yan wasan kungiyar Real Madrid

Athletico Bilbao za ta karbi bakuncin Real Madrid a wasan mako na 37 a gasar La Liga da za su kece raini ranar Lahadi a San Mames.

Tuni kocin Real Madrid Zinadine Zidane ya bayyana 'yan wasan Real da za su buga masa fafatawar.

'Yan kwallon Real Madrid:

Masu tsaron raga: Courtois da Lunin da kuma Altube.

Masu tsaron baya: E. Militao da Nacho da Marcelo da Odriozola da kuma Miguel.

Masu buga tsakiya: Modric da Casemiro da Valverde da Isco da kuma Blanco.

Masu cin kwallo: Hazard da Benzema da Asensio da Vini Jr da Mariano da kuma Rodrygo.